Shirin Yali Na 2019: Matashi Alexander Obiechina Daga Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Tsohon Shugaba Barack Obama na Horas Da Matasa Manyan Gobe na Afirka, YALI, yana dora matasa kan turbar ci gaba ta hanyar ilmantarwa, horaswa kan shugabanci da kuma mu'amala. Wani matashi Alexander Obiechina daga Abuja