Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin Yali Na 2019: Matashiya Dr. Nafisa Hayatudeen Daga Jihar Kaduna


Shirin Yali Na 2019: Matashiya Dr. Nafisa Hayatudeen Daga Jihar Kaduna
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:11 0:00

Shirin Tsohon Shugaba Barack Obama na Horas Da Matasa Manyan Gobe na Afirka, YALI, yana dora matasa kan turbar ci gaba ta hanyar ilmantarwa, horaswa kan shugabanci da kuma mu'amala. Wani matashiya Nafisa Hayatudeen daga jihar Kaduna.

XS
SM
MD
LG