Shirin Yali Na 2019: Matashiya Balkissa Gambo daga Birnin Konni, Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Tsohon Shugaba Barack Obama na Horas Da Matasa Manyan Gobe na Afirka, YALI, yana dora matasa kan turbar ci gaba ta hanyar ilmantarwa, horaswa kan shugabanci da kuma mu'amala. Wata matashiya Balkissa Gambo daga Birnin Konni, Jamhuriyar Nijar