VOA60 DUNIYA: Shugaba Donald Trump Ya Fidda Amurka Daga Yarjejeniyar Canjin Yanayi Da Aka Cimma A Paris

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Donald Trump ya fidda Amurka daga yarjejeniyar canija yanayi da aka comma a Paris, yarjejeniyar da kusan kasashen Duniya suka rattabawa hannu.