VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Bada Izinin Wallafa Takardun Bincike Dake Da Alaka Da Kisan Da Aka Yiwa John F. Kennedy

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban kasar Amurka Donaled Trump ya bada izinin wallafa takardun bincike har 2,800 dake da alaka da kisan da aka yiwa tsohon shugaban Amurka John F. Kennedi amma ya hana bada wasu daga cikin su, domin ci gaba da bincike.