Shugaban Karamar Hukumar Madagali Kan tsaro a yankin, 5 Yuni, 2014, Babi na 2

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Karamar Hukumar Madagali a Jihar Adamawa, James Abawus Watarda, ya Tattauna da Ibrahim Alfa Ahmed jim kadan kafin a kai musu sabon farmaki ran Alhamis 5 Yuni, 2014.