VOA60 AFIRKA: Shugabanin Kasashen Afirka Sun Hadu a Taron Kungiyar Hadin Kan Kasashen Afirka Na 29 A Addis Ababa

Your browser doesn’t support HTML5

Habasha: Shugabanin kasashen Afirka sun hadu a taron kungiyar hadin kan kasashen Afirka na 29, domin tattaunawa akan matsaloloin da suka addabi nahiyar