VOA60 AFIRKA: Shugabannin Kasashen Yankin Sahel Guda 5 Da Ministan Tsaron Kasar Faransa Sun Gana A Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

NIGER: A yau talata Shugabannin kasashen yankin sahel guda 5 da ministan tsaron kasar Faransa sun gana domin tattaunawa domin hada hannu wajan yaki da masu tada kayar baya a yankunan su da zummar tura dakaru 5000 domin su rika sintiri nan da zuwa tsakiyar shekarar 2018