Sojojin Amurka Sun Isa Kasar Laberiya Domin Su Taimaka Wajen Yakar Cutar Ebola, Satumba 29, 2014 (English)

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Amurka ta aika da sojojinta har dubu uku zuwa Laberiya domin taimakawa ma’aikatan lafiya da dabarun camfen wajen yaki da cutar ta Ebola. Colonel Brad Johnson shine mai cajin wajen hada gadar sama, domin fa’da’da girman filin saukar jiragen sama na Robertsfield wanda ke kusa da Monrovia domin tabbatar da cewa duk kayayyakin da ake kokarin kaiwa Laberiya ganin an yaki cutar Ebola za’a iya samun sa cikin sauki aduk fadin kasar.