VOA60 Duniya: Sojojin Isra'ila Sun Kashe Falasdinawa 19

Your browser doesn’t support HTML5

Gaza Strip: Falasdinawa da ke zanga-zanga kan iyakar Gaza da Isra’ila na kona tayoyi yayin da arrangama ya kaure, mako guda bayan da irin zanga-zangar ya kazance har dakarun suka kashe falasdinawa 19.