Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Na Maida Ilimi Baya

Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin jihohin Kaduna da Katsina, sun tabbatar da cewa, suna aiki tukuru don kawo karshen barazanar 'yan bindiga a makarantun kwana, da na jeka ka dawo a fadin jihohin su.

Your browser doesn’t support HTML5

Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Na Maida Ilimi Baya