TASKAR VOA: A Jihar Borno, An Sami Bullar Cutar Kwalera A Sansanin 'Yan Gudun Hijira

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin wannan shekarar an yi fama da annobar cutar kwalara a Najeriya. A jihar Borno, an sami bullar cutar a sansanin ‘yan gudun hijira, cinkoso da na daya daga cikin abubuwan da suka kara yaduwar cutar