Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Ministan Ilimin Janhuriyar Niger Dr. Dauda Mamadou Marthe Ya Yi Bayani Kan Tallafin Bankin Duniya Na Dala Miliyan 100

TASKAR VOA: Ministan Ilimin Janhuriyar Niger Dr. Dauda Mamadou Marthe Ya Yi Bayani Kan Tallafin Bankin Duniya Na Dala Miliyan 100
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:43 0:00

Ministan Ilimin Janhuriyar Niger Dr. Dauda Mamadou Marthe ya kawo mana ziyara sashen hausa kwanan nan inda ya tattauna akan batun wani tallafin na dala miliyan 100 da bankin duniya da kungiyoyin ilimi na Duniya suka amince da shi don inganta ilimi a Niger.

XS
SM
MD
LG