TASKAR VOA: A Najeriya, kwamitocin bincike da gwamnatoci suka kafa don karban koken jama’a akan ‘yan sanda, suna ci gaba da zama a kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taska na wannan makon, kwamitocin bincike da gwamnatoci suka kafa game da zarge-zargen cin zarafin jama’a da ake yiwa ‘yan sanda a Najeriya, suna ci gaba da karban koken jama’a, da wasu sauran labarai.