TASKAR VOA: Jama'a Sun Bayyana Ra'ayoyinsu Akan Dage Zaben Makon Da Ya Gabata

Your browser doesn’t support HTML5

To kamar yadda ku ka sani, an dage zaben da aka shirya yi ranar 16 ga watan nan na Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairu, ‘yan Najeriya da yawa ba su ji dadin wannan matakin ba amma wasu kuma sun yaba da matakin.