Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yar Gudun Hijira Daga Kasar Somalia Ta Zama 'Yar Majalisa A Amurka


TASKAR VOA: Yar Gudun Hijira Daga Kasar Somalia Ta Zama 'Yar Majalisa A Amurka
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:29:58 0:00

An rantsar da sabuwar majalisar dokoki a Amurka a makon da ya gabata, wata tsohuwar yar gudun hijira daga Kasar Somlaiya, Ilhan Omar ta hadu da Rashiba Tlaib, wata ba-amarkiyar ba-falasdiniya, sune suka zama mata musulmi na farko da suka shiga majalisar wakilan Amurka.

XS
SM
MD
LG