TASKAR VOA: An Yi Bikin Nadin Sarautar Abzin Dogarawa A Yankin Birnin Tahoua Dake Jamhuriyar Njar

Your browser doesn’t support HTML5

A Janhuriyar Niger ne aka yi bikin nadin sarautar Abzin dogarawa a yankin birnin Tahoua dake Janhuriyar Niger. Basaraken ya abu na fari da zasu yi shine rokon Allah.