TASKAR VOA: Ana Ci Gaba Da Cece-Kuce Dangane Da Dokokin Shugaba Muhammadu Buhari Na Hana Tashi Da Saukar Jiragen Sama

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon hukumomin Najeriya na kara kokari wajen yi wa mutane da yawa rigakafin COVID-19 bayan da aka sami tsaiko wajen yin rigakafin saboda wasu bayanan karya, da wasu sauran rahotanni.