TASKAR VOA: Ana samun yara masu nuna karfin hali wajen yin azumin watan Ramadana tare da manya, duk da cewa ba wajibi ba ne a kan su

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar lafiya ta duniya ta ce shakar hayakin itacen girki da na leda da ake konawa na daya daga cikin manyan dalilan dake yawaita cututtuka na numfashi, da matsalolin haihuwa, da dai sauransu