TASKAR VOA: Bana Hauhawan Farashin Kayan Abinci Da Sutura Ya Kawo Babban Cikas Ga Shirye-shiryen Krisimeti A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Ana ci gaba da zaman dar-dar tsakanin Fulani makiyaya da al'ummar Ejura a kudancin Ghana, yayin da majalisar gargajiya ta al’umar Ejura ta bai wa Fulani makiyaya a yankin umarnin ficewa, da wasu rahotanni