TASKAR VOA: Batun Cin Zarafin Dalibai Mata Da Wasu Malaman Jami'o'i Ke Yi

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan rahoton faifayin bidiyon da kafar labarai ta BBC ta yada kwanakin baya na yadda malaman jami’a suke cin zarafin mata a wasu lokuta ma har su nemi suyi lalata da daliban mata wannan ya fargar da hukumomin jami’ar kasar Ghana.