TASKAR VOA: Batun tsaro da CSP Olumuyiwa Adejobi, kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya kan matakan da ake dauka na ganin an yi zabe lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake ci gaba da samun hare-haren ‘yan bindiga kan ofisoshin hukumar zabe da na jami’an tsaro a fadin Najeriya, yankin kudu maso gabashi da kudu maso kudu, su ne suka fi fama da wannan matsala a baya-bayan nan, da wasu rahotanni