TASKAR VOA: Biyo Bayan Hare-haren Bomaboman Da Aka Kai A Sassan Jihar Borno, Matasan Yankin Sun Bayyana Ra’ayoyinsu

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan hare-haren bomaboman da aka kai a sassan jihar Borno, matasan yankin sun bayyana ra’ayoyinsu akan hanyar da suke gani za a iya magance wannan matsala.