Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Musulmai Ke Azumin Fiye Da Sa'a 20 A Jihar Alaska


Yadda Musulmai Ke Azumin Fiye Da Sa'a 20 A Jihar Alaska
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:50 0:00

Sabo da sauyin yanayi da ake samu a jihar Alaska ta kasar Amurka, wanda a lokacin bazara ake samun rana mafi tsawo, kana lokacin hunturu a samu dare mafi tsawo na kimanin sa'o'i fiye da 20.

XS
SM
MD
LG