TASKAR VOA: 'Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Ifeanyi Okowa ya ce za su yi nasara da kuma hada kan ‘yan Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan shafe fiye da shekaru 10 ba a yi ba saboda rikicin Boko Haram, ‘yan kabilar Igbo a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun gudanar da kasaitaccen bikin al’adarsu da aka fi sani da Yam Festival, ko bikin doya, a Maiduguri, da wasu rahotanni.