TASKAR VOA: Gwamnati Najeriya ta yi karin kudin wuta da fiye da kashi 300 cikin dari ga masu samun lantarki na sa’o’i 20 ko fiye a rana

Your browser doesn’t support HTML5

Shekaru talatin bayan kisan kiyashi da ya auku a Rwanda, har yanzu wasu daga cikin wadanda suka kubuta daga lamarin su na ci gaba da rayuwa cikin fargaba da tashin hankali, da wasu rahotanni