TASKAR VOA: Hukumar Abinci da Aikin Gona ta MDD ta ce sama da kashi daya bisa uku na mata masu aiki a duniya suna aiki a bangaren gona ne

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Najeriya; a Ghana kuma rashin samun gonaki na daga cikin matsalolin da mata masu sha’awar yin noma ke fuskanta, da wasu rahotanni