TASKAR VOA: Hukumar Hasashen Yanayi A Najeriya Ta Yi Gargadin Akwai Yiwuwar Samun Ambaliyar Ruwa A Jihohi 32 Da Kuma Kananan Hukumomi 233

Your browser doesn’t support HTML5

Mun leka birnin Maiduguri na Najeriyar don jin abin da jama’a ke cewa game da cika shekara guda da kashe Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Boko Haram, da wasu rahotanni