TASKAR VOA: Hukumomin Najeriya Sun Fara Shawo Kan Matsalar Rashin Aiki Da Dokar Zama a Gida Don Yaki Da Cutar Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya kuma, da alamu hukumomi sun fara shawo kan matsalar rashin aiki da dokar zama a gida da wasu a wasu wurare don yaki da cutar Coronavirus. Da farko dai wasu malaman addinai sun nuna basu yarda akwai cutar ba, abin da ya sa suka ki mutunta dokar zama a gida da aka sa.