Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Jamhuriyar Nijar wani mai yin kilishi ya bude wata masana’anta ta sarrafa kilishin a zamanace

TASKAR VOA: A Jamhuriyar Nijar wani mai yin kilishi ya bude wata masana’anta ta sarrafa kilishin a zamanace
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:12 0:00

A Nijar Kilishi dai wani abinci ne wanda ba ma a Niger da Najeriya kadai ya yi suna ba har ma da sauran kasashen duniya. Wani mai yin kilishi a Nijer ya bude wata masana’anta ta sarrafa kilishin a zamanace duba da cewa tsaftar muhalli na da muhimmanci a wannan sana’ar.

XS
SM
MD
LG