TASKAR VOA: Kungiyar matan manyan jami’an sojin Najeriya ta rabawa ‘yan gudun hijirar Boko Haram kayan abinci

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wannan makon ‘yan Najeriya na ci gaba da mayar da martani ga yunkurin gwamnantin kasar na cire tallafin mai a shekara mai kamawa, da wasu rahotanni