TASKAR VOA: Masana na gargadin cewa yawan yajin aikin da malaman jami’a ke yi a Najeriya zai iya haifar da karancin masu koyarwa a jami’o’i

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyar Nijar, cibiyar horar da manyan hafsoshin soji ta yaye manyan sojoji 116 daga kasashen Afirka goma sha daya, bayan samun horo kan dabarun jagorancin yaki na zamani, wasu rahotanni