TASKAR VOA: Masu Bincike A Najeriya Sun Saurari Korafe-korafe Game Da Zargin Cin Zarafin Mutane Wanda Ya Haifar Da Zanga-zangar End-SARS

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon tun bayan da Faransa ta sanar da shirinta na janye dakarunta a yankin Sahel na Afirka, jama’a a Mali da Chadi da Nijar ke ta tsokaci game da tasirin wannan mataki akan yaki da ‘yan bindiga masu da’awar jihadi, da wasu rahotanni.