TASKAR VOA: Ministan Harkokin Wajen Najeriya Ya Zargi 'Yan Kasar Da Aikata Laifukan Da Akan Kama Su Ko Korarsu Daga Kasashen Waje

Your browser doesn’t support HTML5

Bankin Duniya ya fitar da rahotonsa na Afirka, inda ya ce, kasar Ghana na daya daga cikin kasashen da aka fi samun hauhawar farashin kayan abinci mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara a shekarar 2022, da wasu rahotanni