TASKAR VOA: Musulman Najeriya na gudanar da azumi cikin tsananin matsin tattalin arziki, abin da ya ragewa mutane zakwadi ko shaukin Ramadan

Your browser doesn’t support HTML5

Yakin da Isra’ila ke yi a Gaza ya sa mutanen yankin azumi cikin mawuyacin hali, yayin da kuma ake kara samun fargaba musanman a Jerusalem inda masallacin Qudus yake; Gwamnatoci da wasu masu hali a Najeriya na ci gaba da rabawa mutane kayan abinci don rage musu radadin rayuwa, da wasu rahotanni