TASKAR VOA: Mutane a Najeriya na barazanar kaurace ma yin zabe saboda wahalar da suke sha ta tattalin arziki sakamakon karancin Naira da Mai

Your browser doesn’t support HTML5

Fiye da shekara goma kenan da gwamnati Ghana ta sanya hannu a dokar inganta rayuwar masu fama da nakasa, sai dai har zuwa wannan lokaci, masu fama da nakasa a kasar ba su ganin tasirin wannan doka, da wasu rahotanni