TASKAR VOA: Najeriya ta ayyana ‘yan fashin daji a matsayin ‘yan ta’adda, za ta fara aiki da dokar yaki da ta’addanci wajen hukunta su.

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wanan makon gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta dauki matakin rufe dukkan sansanonin ‘yan gudun hijira a jihar domin mayar da ‘yan gudun hijirar garuruwansu saboda su samu damar yin noma da sauran sana’o’i, da wasu rahotanni