TASKAR VOA: Rishi Sunak sabon Firai Ministan Britaniya ya kai ziyara ga Sarki Charles na III don amsa gayyatar kafa gwamnati

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru a fannin kiwon lafiya ‘yan asalin Jihar Filato a Najeriya sun dauki matakan wayar da kan al’umma game da cutar Sankaran Mama, da wasu rahotanni