TASKAR VOA: Shirin Taskar VOA Na Musamman Kan Cutar Coronavirus Daga Birnin Washington DC

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa mutanen da suka kamu da cutar a nahiyar Afirka basu kai yawan na sauran nahiyoyi ba, cutar tana babbar barazana a wasu manyan kasashen Afirkan, yayin da take ci gaba da yaduwa. A yau mun gayyato kwarru daga wasu kasashen Afirka da nan Amurka da za su amsa wasu daga cikin tambayoyinku.