Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Jihohi Da Dama A Najeriya Suna Ci Gaba Da Daukan Matakai Na Yaki da Cutar Coronavirus

TASKAR VOA: Jihohi Da Dama A Najeriya Suna Ci Gaba Da Daukan Matakai Na Yaki da Cutar Coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:28:24 0:00

Jihohi da dama a najeriya suna ci gaba da daukan matakai na yaki da cutar coronavirus. A jihar kano, duk da cewa gwamnati ba ta hana mutane walwala ba, akwai dokar hana mutane shiga jihar daga wata, sannan ana gudanar da feshi na kashe cutar ta coronavirus.

​
XS
SM
MD
LG