TASKAR VOA: Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC ya ce babu siyasa ko bita da kulli, a binciken da suke gudanarwa

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin na wannan makon Mminwara wasa ne na al'adun gargajiya na mutane a karamar hukumar Shani ta jihar Borno a arewa maso gabashin Njeriya, inda kabilu daban daban suke haduwa domin baje kolin al'adunsu, da wasu rahotanni