TASKAR VOA: Wani Dattijo Tela Kuma Makaho Yana Dinka Tufafin Fitattun Shugabannin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon yayin da Najeriya ta haramta fitar da gawayi daga kasar, wasu kamfanoni na amfani da kwakwa don yin gawayi a kokarin rage yawan sare itatuwa, da wasu rahotanni.