TASKAR VOA: Wannan Makon Zamu Nuna Muku Yadda Aka Fara Azumi A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

A daidai wannan lokacin da kasashen duniya ke azumin watan Ramadan, abokin aiki na Abdoulaziz Adili Toro ya kai ziyara wani masallacin ‘Yan Turkiyya dake yankin birnin Washington a nan Amurka.