Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Ofishin Jakadancin Amurka Dake Jamhuriyar Nijer,Ya Sanya Hannu A Wata Yarjejeniya Da Jihar Damagaram

TASKAR VOA: Ofishin Jakadancin Amurka Dake Jamhuriyar Nijer,Ya Sanya Hannu A Wata Yarjejeniya Da Jihar Damagaram
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:52 0:00

Ofishin jakadancin Amurka dake jamhuriyar Nijer,ya sanya hannu a wata yarjejeniya da jihar Damagaram, inda hukumar raya kasashe wato USAID zata zuba kimanin dalar Amurka dubu dari da goma sha daya akan tallafawa mata, da matasa, da abubuwan da suka shafi noma, ilimi, da sauran su.

XS
SM
MD
LG