TASKAR VOA: Wasu Mata 'Yan Gwagwarmaya Sun Gudanar Da Gangami Akan Matsalar Fyade A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon mazauna kauyuka na kukan matsalar tsaro a kudancin Najeriya, sannan wasu mata 'yan gwagwarmaya a jihar Borno sun gudanar da gangami na yin tur da matsalar fyade a sassan kasar da kuma wasu sauran rahotanni.