TASKAR VOA: Yadda Aka Gudanar Da Bukukuwan Sallar Bana A Wasu Sassan Najeriya Da Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon a birnin Jos dake arewacin Najeriya, za ku ga yadda kasuwa ta budewa wasu matasa masu kirkire-kirkire da suke sarrafa itace wajen yin cokula da sauran abubuwan kicin, da wasu rahotanni.