TASKAR VOA: ‘Yan Bindiga Sun Saki Wani Bidiyo Na Yadda Suke Azabtar Da Mutanen Da Suka Sace Daga Jirgin Kasa A Arewacin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

*Ganin Hukumar Lafiya ta Duniya ta ayyana barkewar cutar kyandar biri a matsayin babbar matsalar kiwon lafiya a duniya, jami’an hukumar ta WHO a jihar Borno ta Najeriya sun shirya wani aiki na bi gida-gida domin wayar da kan mutane kan matakan kariya. *Akwai karin rahotanni