TASKAR VOA: 'Yan Najeriya na kara daga murya game da kare rayuka da dukiyoyinsu, bayan harin da aka kai a cocin garin Owo na jihar Ondo

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Nijar Muhamad Bazoum ya ce za a tura karin dakaru don samar da tsaro a kauyukan yankin Tillaberi da ke yammacin kasar, inda ‘yan bindiga ke tilastawa mutane gudun hijira, da wasu rahotanni