TASKARVOA: A Sansanonin ‘Yan Gudun Hijira A Arewacin Kamaru Ana Samun Rashin Jituwa Tsakanin Mutanen Gari Da ‘Yan Gudun Hijira Daga Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon za ku ga yadda jami’an tsaro ke amfani da fasahar gane fuskokin mutane wajen kama masu laifuka a nan Amurka, da wasu rahotanni.