BIDIYO: Tattaunawar Gwamnatin Nijar Da Makarantu Masu Zaman Kansu

Your browser doesn’t support HTML5

Gwmanatin Nijar ta tattauna da shuwagabanin makarantu masu zaman kansu na kasar a wani mataki na kawo tsari kan yadda makarantun ke gudanar da ayukansu .Yahouza Saddissou shine Ministan ilimi mai zaurfi na kasar ya kuma yi karin bayani.